KYAUTAR BALLON D’or: Shin Lewandowsky aka fi yi wa rashin adalci ko Mendy, golan Chelsea? Daga Ashafa Murnai
Dunnarumma: Ya yi wasanni 53, an zura masa ƙwallaye 49. Ya buga wasanni 22 ba a zura masa ƙwallo ba. ...
Dunnarumma: Ya yi wasanni 53, an zura masa ƙwallaye 49. Ya buga wasanni 22 ba a zura masa ƙwallo ba. ...
Ramos ya yi wa Madrid tafiyar bazata zuwa PSG, kamar yadda Messi ya bar miliyoyin magoya bayan Barcelona cikin baƙin ...
A ranar Talata, Messi ya dira kasar Faransa tare da iyalan sa domin karkare saka hannu a yarjejeniyar kwantaragin tsakanin ...
Fitaccen ɗan wasan Barcelona, wanda yak'fi kowani ɗan wasa shahara a tarihin kungiyar Kulub din ya yanke shawarar barin kungiyar ...
A yanzu dai Messi ya wuce gorin da ake yi masa cewa bai taɓa ci wa ƙasar sa wani babban ...
Sai dai kuma wadanda su ka maida hankali a kan fitaccen dan wasan Barcelona, Leonel Messi, a wannan karon ma ...
Ga shi yanzu ya zame mata kaya domin kuwa bata iya biyan sa albashin Dala 500,000 duk wata.
Ga yadda ƙungiyoyin kwallon kafan za kara
Yarjejeniya ta nuna kafin Messi ya koma wata kungiya, tilas sai shi ko kungiyar sun ajiye dala milyan 700 tukunna
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma'a.