AJANTINAN DAI: Tawagar Messi sun Lashe Kofin Kudancin Amurka Karo na 16
Tawagar ƙasar Argentina ta samu nasarar lashe kofin kudancin Amirka na 2024 kuma karo na 16 a tarihi.
Tawagar ƙasar Argentina ta samu nasarar lashe kofin kudancin Amirka na 2024 kuma karo na 16 a tarihi.
Wannan dai shi ne karo na takwas da Messi ke jagorantar Argentina zuwa wasannin karshe a manyan kofunan duniya daban-daban.
Yanzu a gasar La Liga dai Jude shi ne ke tashe, kuma shi ke kan gaba wajen yawan ƙwallaye a ...
A wannan karon ko sunan Christiano Ronaldo ba a ambata ba a jerin fitattun ƴan wasan kwallo na duniya a ...
Dunnarumma: Ya yi wasanni 53, an zura masa ƙwallaye 49. Ya buga wasanni 22 ba a zura masa ƙwallo ba. ...
Ramos ya yi wa Madrid tafiyar bazata zuwa PSG, kamar yadda Messi ya bar miliyoyin magoya bayan Barcelona cikin baƙin ...
A ranar Talata, Messi ya dira kasar Faransa tare da iyalan sa domin karkare saka hannu a yarjejeniyar kwantaragin tsakanin ...
Fitaccen ɗan wasan Barcelona, wanda yak'fi kowani ɗan wasa shahara a tarihin kungiyar Kulub din ya yanke shawarar barin kungiyar ...
A yanzu dai Messi ya wuce gorin da ake yi masa cewa bai taɓa ci wa ƙasar sa wani babban ...
Sai dai kuma wadanda su ka maida hankali a kan fitaccen dan wasan Barcelona, Leonel Messi, a wannan karon ma ...