ƘILU TA JA BAU: Rahoton PREMIUM TIMES ya harzuƙa Fadar Shugaban Ƙasa, ta gayyaci Shugaban NNPC don jin yadda aka yi wala-walar cinikin mai na biliyoyin nairori
Majiya ta ce Mele Kyari ya gaggauta kiran Manyan Daraktocin NNPC domin tattauna wace irin amsa zai bayar a Fadar ...