Zargin Gwamnatin Najeriya ta dawo da biyan tallafin fetur a asirce, ba gaskiya ba ne – NNPCL
Kamfanin Kula da Harkokin Fetur na Najeriya, NNPCL, ya ce Gwamnatin Najeriya ba ta dawo da biyan tallafin fetur ba.
Kamfanin Kula da Harkokin Fetur na Najeriya, NNPCL, ya ce Gwamnatin Najeriya ba ta dawo da biyan tallafin fetur ba.
Wasu kuma cewa su ke yi wannan tsadar rayuwa za ta iya yin tasirin da matasa za su ƙara shiga ...
Da ya ke a lokacin akwai 'yan ƙarambosuwa a harkar cire tallafin fetur, an yi ittifaƙin adadin kuɗin ba daidai ...
Shugaban NNPCL Mele Kyari ya bayyana cewa ba fa zai yiwu a ci gaba da sayar da litar fetur ɗaya ...
Kyari ya bayyana haka ranar Laraba, Taron Bitar Ƙa'idoji da Bin Diggigin Ayyuka wanda Majalisar Wakilai ta Ƙasa ta shirya.
Majiya ta ce Mele Kyari ya gaggauta kiran Manyan Daraktocin NNPC domin tattauna wace irin amsa zai bayar a Fadar ...
Sannan kuma da biyan haraji da kuma maido kudaden da duk ya kamata a aika su asusun gwamnati.
Ba gasa NNNPC ke yi da matatar mai ta Dangote ba
Wannan sanarwa ya fito ne daga ofishin Manajan hulda da jama'a na kamfanin man fetur na kasa, Ndu.