Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi
Ban taɓa ganin taron dangi irin wanda aka yi mini ba kawai don a kada ni. Ina taya Yusuf murnar ...
Ban taɓa ganin taron dangi irin wanda aka yi mini ba kawai don a kada ni. Ina taya Yusuf murnar ...
Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa daga yanzu Atiku Abubakar yake yi ba 'Bukola saraki' da kowa ya sanshi da ...
Waɗannan sune irin kalaman da Dino ya yi a lokacin da yake hira da talbijin din Channels ranar Juma'a.
Hukumar zabe ta bayyana cewa zaben kujerar sanata ta Kogi ta Yamma bai kammalu ba.
Melaye yayi wannan jawabi ne a lokacin da ya ke jawabin bankwana da Majalisar Dattawa ta shirya jiya Alhamis.
Sanata Dino Melaye ya tabbatar da cewa zai fito takarar zaben Gwamna Jihar Kogi.
NYSC ba wani bangare ba ne na sojojin Najeriya. NYSC na cikin dokokin da Majalisar Tarayya ta shimfida.
Sai dai kuma anyi hakan ne ba tare da an samu wakilcin lauyan Melaye, Mike Ozekhome a kotun ba.
Dan takarar jam’iyyar ADC ne ya zo na uku da kuri’u 6861.
Abin da ya sa ba zan mika kai na ga ’yan sanda ba