Abin da ya hana Jami’ar Ahmadu Bello daukar dalibar da ta ci maki 302 – JAMB byAshafa Murnai January 9, 2020 A karshe dai JAMB da ABU sun amince cewa za a dauke ta a fannin da take so din.