Zargin cin hanci a Ma’aikatar Ayyukan Agaji karya ce – Minista Sadiya
Sadiya ta ce a shirin ana biyan kudi N5,000 ne ga gidajen fakirai wadanda yawanci a yankunan karkara su ke.
Sadiya ta ce a shirin ana biyan kudi N5,000 ne ga gidajen fakirai wadanda yawanci a yankunan karkara su ke.
Har ila yau, INEC ta yi kira ga EFCC su sa ido wajen damke duk wani dan takara ko dan ...
Hunkuyi ya ce gaba daya mutanen su da suka siya wannan fom basu sami daman yin zabe ba a ko ...
Ya ce sharadin samun wannan tallafin ya hada da saka yara a makarantun gwamnati da ziyartan asibiti a kai-akai.