Kotu a Jigawa bada umarnin a tsare tsohon shugaban jam’iyyar APC bisa zargin shirga karya da yin kazafi wa gwamna Badaru
Kotu a jihar Jigawa ta yanke wa tsohon Shugaban jami’yyar APC na jihar Habibi Sara hukunci daurin bisa zargin shirga ...
Kotu a jihar Jigawa ta yanke wa tsohon Shugaban jami’yyar APC na jihar Habibi Sara hukunci daurin bisa zargin shirga ...
Udom ya ce dalilin gina wannan coci shine don ya tabbatar wa mutane cewa lakanin da ake yi wa jihar ...
Kungiyar ta damka wadannan kaya ga kwamitin shugaban kasa kan tsare-tsare da kula da ayyukan Korona PSC ranar Litini.
Tuni muka kwashe su muka kai inda za a duba su sannan shi kuma muka danka shi ga hukuma.
Egwu yace babbancin da ya gani shine a wajen jawabin manyan baki.
An fara taron Mayu da Matsafa na Kwana biyu a Jihar Enugu
John Olumo ya ce wadannan mayu akwai su dankam har a cikin Gidajen Gwamnati.
Sannan kuma me ya sa ba a bada hakuri a lokacin ba, kuma ba a yi sanarwa ba daga bisani?
na kammala wannan kalami aka barke da dariya ana tafa masa.