Hukumar FCT ta rusa gidaje 134 a Abuja byAshafa Murnai August 16, 2020 0 Hukumar Babban Birnin Tarayya, FCT ta ruguje gidajen kabilun asalin Abuja har gidaje 134.