Ma’aikatan jinya a Najeriya na da karancin horon ceto ran mara lafiya cikin gaggawa
Hakan ya sa ana rasa rayuka babu gaira babu dalili.
Hakan ya sa ana rasa rayuka babu gaira babu dalili.
Daga karshe ta ce yin hakan kadai ne zai taimaka musu wajen samun kariya da kiwon lafiyar da suke bukata.