Ko Shugabannin Tsaro ‘Yan Arewa Sun Magance Matsalar Tsaron Arewa?
Mansur Dan-Ali, dan Jihar Zamfara ne, jihar da ta fi kowace afkawa mummunar matsalar tsaro a cikin shekarun nan hudu.