WUTAR SIYASA A ZAMFARA: ‘Yan Majalisa 18 sun kaɗa ƙuri’ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna
'Yan Majalisar Jihar Zamfara su 18 daga cikin 22 ne suka kaɗa ƙuri'ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu.
'Yan Majalisar Jihar Zamfara su 18 daga cikin 22 ne suka kaɗa ƙuri'ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu.
A karshe sai alkali Bappa Aliyu ya umarci wadanda suka kai kara su biya gwamna Matawalle, minista Malami
Bayan haka Matawalle ya karyata rahotannin da ake yadawa wai an kashe mutane sama da 200 a wannan hari da ...
"Kafin mu basu babura biyu ne maharan suka sake yin awon gaba da mutum takwas kuma duk daga wannan kauye ...
Al'ummar Ɗansadau da ke cikin Ƙaramar Hukumar Maru sun yi bikin cika watanni biyu da ƙulla yarjejeniya da 'yan bindiga.
Kuma tun farkon shigowar siyasar dimokradiyyah, a shekarar 1999 ne aka fara yiwa fulani wannan aika-aika. Suka wayi gari basu ...
Mai gabatar da karar yace wadannan laifukane da suka sabawa sashe na 114 dana 392 da kuma sashe na 393 ...
An tabbatar da kuɓutar ɗalibai 75 na Makarantar Sakandaren Je-ka-ka-dawo ta Ƙaya da ke cikin Ƙaramar Hukumar Maradun a Jihar ...
Wasu daga cikin malamai da daliban da suka arce sun saida mana cewa suma ba su san ko dalibai nawa ...
Fani-Kayode jigo ne a jam'iyyar PDP sai dai kuma a ƴan kwanakinnan ya na gaba-gaba wajen bayyana a wasu daaga ...