‘Matawalle ne ummul-Aba’isan da ya ƙara wa ‘yan bindiga ƙarfin kai hare-hare’ – Turji
Turji ya ƙara da cewa shi da kan sa ya kashe wani ɗan bindiga kuma gogarma a Ƙaramar Hukumar Shinkafi, ...
Turji ya ƙara da cewa shi da kan sa ya kashe wani ɗan bindiga kuma gogarma a Ƙaramar Hukumar Shinkafi, ...
Kuma aka tabbatar man da cewa babu shakka sun tattauna lamarin siyasa da sauran abubuwa da suka shafi kasa da ...
Dan majalisar ya ce mai yiyuwa ne an yi garkuwa da mutane sama da 500 a kauyukan da lamarin ya ...
Sanata Marafa, wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin shekarar 2011 zuwa 2019
Matawalle ya yi wannan kakkausan furuci ne a matsayin raddi ga ɗaya daga cikin 'yan Arewa da ke cikin gwamnatin ...
Cikin wata sanarwar da Matawalle ya fitar a ranar Asabar, tsohon gwamnan Jihar Zamfara ɗin ya ce dattawan Arewa ba ...
Kotun Koli ta tabbatar wa gwamnan Zamfara, Dauda Lawal na Zamfara kujerar sa na gwamnan jihar.
Maimakon Buhari ya canja Emefiele, sai ya bar shi har ya yi shekaru takwas na wa'adin sa ya na tare ...
Tabbas, ko shakka babu, jami'an tsaro da Gwamnatocin jihohin da Allah Subhanahu wa Ta'ala ya jaraba da wannan fitina
Matawalle ya yi wannan iƙirarin ne a tattaunawar sa da Kamfani Dillancin Labarai na Najeriya (NAN), a Abuja.