Wallahi Zamfarawa Kuyi Hattara Da ‘Yan 419!!! Daga Imam Murtadha Gusau
Daga zuwan wannan bawan Allah, wallahi duk mun ga canji, aiki ba kama hannun yaro, biyan albashi ba wasa;
Daga zuwan wannan bawan Allah, wallahi duk mun ga canji, aiki ba kama hannun yaro, biyan albashi ba wasa;
Matawalle ya ce tuni har gwamnatin sa ta tara kudaden da zata rika biyan sabbin ma'aikatan.
Kwamishina Nagogo ya ce an karbo mutanen sama da 200 ne a cikin makonni uku da suka gabata.
An kori karar bayan da shi ma lauyan wanda ake karar ya amince da janyewar da mai karar ya yi.
Kotu ta yi watsi da karar kalubalantar zaben gwamnan Zamfara Bello Matawalle
Yayin da aka zo wajen biyan kudi ga kamfanin, sai aka biya shi naira bilyan 19.3, maimakon naira bilyan 27.5 ...
Karairayi ne kawai, amma ka jira na dawo daga Umra zan ba ka cikakken bayanin komai dalla-dalla.
Idan ba a manta ba gwamna Bello Matawalle ya roki maharan da su ajiye makaman su su runguma zaman lafiya.
Gwamnan Zamfara zai gana da masana fannin tsaro a Dubai
Kanoma na cikin Karamar Hukumar Maru a jihar Zamfara. Maru ce aka bada sanarwar Gwamna ya dakatar da Sarki