ƊAN HAKIN DA KA RAINA: Yadda Lawal Dare ya kakkaɓo ‘jiragen yaƙin’ Matawalle, Yari, Shinkafi da Yarima a Zamfara
Dauda Lawal tsohon ma'aikacin Bankin First Bank ne. Sai da ya kai muƙamin Babban Darakta, sannan ya yi ritaya ya ...
Dauda Lawal tsohon ma'aikacin Bankin First Bank ne. Sai da ya kai muƙamin Babban Darakta, sannan ya yi ritaya ya ...
Dauda ya yi nasara a Anka, Bukkuyum, Shinkafi, Gusau, Tsafe, Gummi, Bunguɗu, Maru, Kaura Namoda da kuma Zurmi.
Babban abin da ke damun mu shi ne tsoma bakin babban sufeto Janar na ‘yan sanda, Usman Alkali Baba,” ofishin ...
Danfulani ya ce gwamnan ya yi haka ne domin inganta matasa ta hanyar mai da su masu cin gashin kansu.
Hakan na nuna cewa za a ci gaba da karba da kasuwanci da wadannan kudade har sai bayan kotun Koli ...
Haka kuma idan ba a manta ba, Gwamna Bello Matawalle ya ci zaɓen 2019 a ɓagas, a ƙarƙashin PDP, amma ...
Mai Girma Gwamna Cike Da Girmamawa Tare Da Yima Fatan Al'heri Da Fatan Samun Nasara A Dukkanin Al'amurranka.
Gaggan ƴan siyasan jihar Zamfara da ba su ga maciji da juna sun yi sulhu, sun haɗa kai gaba ɗayan ...
EFCC ta ce Matawalle ya mallaki gidajen ne cikin 2020, lokacin har ya haura shekara ɗaya da zama gwamna.
Rufe kafafen yaɗa labarai ya saba wa ƴancin faɗin albarkacin baki, wanda kundin tsarin mulkin Najeriya ya bada wannan dama.