Ƴan bindiga sun sake dagargaza wata gada, bayan hallaka mutane 12 a Zamfara
Wurin da fashewar ta afku ta baya-bayan nan mai suna Tashar Sahabi na da tazarar kilomita 28 daga garin Dansadau.
Wurin da fashewar ta afku ta baya-bayan nan mai suna Tashar Sahabi na da tazarar kilomita 28 daga garin Dansadau.
Sannan ana zargin Matawalle da siya wa ɗan bindiga Kachalla Auwalun Daudawa, gida a Damba da ke Gusau a babban ...
Wani mai suna Ibrahim Haru ya ce 'yan bindiga sun yi ta harbin kan-mai-tsautsayi yayin da suka afka cikin garin.
Kungiyar ta ce baya ga mu'amula da yake yi a boye da ƴan bindiga, gwamnatin jihar Zamfara ƙarkashin gwamna Dauda ...
Kai hasali ma, mutanen Gwamna Dauda, har kullun, idan kun nemi ganinsa, sai suyi banza da ku, su share ku, ...
Lawal ya bayyana haka a ranar Litinin, cikin wata tattaunawar da gidan talbijin na Channels tare da Seun Okinbswole
Muna addu'a da rokon Allah Subhanahu wa Ta'ala ya saka wa mai girma Ministan tsaro, Muhammad Bello Matawalle
"Za'a gudanar da Taron ADIC a ranakun Laraba da Alhamis a Cibiyar Taro ta Shehu Musa 'Yar'Adua, Abuja.
Turji ya ƙara da cewa shi da kan sa ya kashe wani ɗan bindiga kuma gogarma a Ƙaramar Hukumar Shinkafi, ...
Kuma aka tabbatar man da cewa babu shakka sun tattauna lamarin siyasa da sauran abubuwa da suka shafi kasa da ...