JIGAWA: ‘Yan sanda na farautar matashin da ya kashe Wansa da wuka
Shiisu ya ce wannan abin tashin hankali ya auku ranar 5 ga Janairu a kauyen Sabuwa Takur dake karamar hukumar ...
Shiisu ya ce wannan abin tashin hankali ya auku ranar 5 ga Janairu a kauyen Sabuwa Takur dake karamar hukumar ...
Adam ya ce wata rana Haruna ya lallabi yarinyar zuwa shagon sa inda a nan ne yi yi lalata da ...
Kwamandan kungiyar Adamu Kasarawa ya bayyana haka a hira da yayi da BBC Hausa.
Kotun ta yanke wa Anifowose dake zama a Isale Iyemule, Ijebu Ode wannan hukunci ne ranar Laraba.
Wasiyyu ya yi wa 'yan sanda bayanin cewa sharrin giya ce da ya sha ya yi mankas ya kai shi ...
Yadda wani matashi ya kule dakin wata mata tana barci ya danne ta
Chukwu ya musanta aikata haka a kotu.
Suleiman yace ya yi haka ne domin ya zamo ishara ga masu aikata irin haka.
Ta ce ana nan ana tsananta bincike tukunna.
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.