Ba jam’u Buhari ya yi wa matasan Najeriya ba – Fadar Shugaban Kasa
Buhari bai yi jam’u ba, kuma bai yi wa matasa kudin-goro ba, cewa ya yi “masu yawa a cikin su” ...
Buhari bai yi jam’u ba, kuma bai yi wa matasa kudin-goro ba, cewa ya yi “masu yawa a cikin su” ...
Kungiyar dai a can baya ta taba bayar da sanarwar wa’adi ga daukacin ‘yan kabailar Igbo da su kwashe komatsan ...