Wasika zuwa ga Osinbajo: Nnamdi Kanu ya ce sun tanaji isassun makamai, ba sai an kai ga zubda jini ba, su tafi kawai – Kungiyar Matasan Arewa
Kuma mu har yanzu muna kan bakar mu sannan babu abinda zai sa a zubar da jinin wani akan haka.
Kuma mu har yanzu muna kan bakar mu sannan babu abinda zai sa a zubar da jinin wani akan haka.
Ya umurci dattawan arewan da su isar da wannan sako ga ‘yan Arewa.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Ya ce dole a dauki mataki akan irin wadannan matasan gudun kada a maimaita abinda ya faru a da.
"Ba za mu rike hannu mu yi tsaye mu kyale wasu tsageru su haddasa mana mummunar fitina ba,"
Kakakin gwamnan, Samuel Aruwan ne ya saka hannu a wannan matsaya na gwamnatin jihar.