2go, Instagram, Facebook na lalata tarbiyyar ‘ya’yan mu musamman mata – Sultan
Dr. Saad ya fadi haka ne a wajen rufe taro gasar Alkurai da akayi a garin Sokoto.
Dr. Saad ya fadi haka ne a wajen rufe taro gasar Alkurai da akayi a garin Sokoto.
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
2. Mantuwa da aka yi da irin yanayin da kasa ta fada a lokacin yakin basasa.
Kuma mu har yanzu muna kan bakar mu sannan babu abinda zai sa a zubar da jinin wani akan haka.
Ya umurci dattawan arewan da su isar da wannan sako ga ‘yan Arewa.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Ya ce dole a dauki mataki akan irin wadannan matasan gudun kada a maimaita abinda ya faru a da.
"Ba za mu rike hannu mu yi tsaye mu kyale wasu tsageru su haddasa mana mummunar fitina ba,"
Kakakin gwamnan, Samuel Aruwan ne ya saka hannu a wannan matsaya na gwamnatin jihar.