BUHARI GA MATASA: Ku yi amfani da shirye-shiryen mu na rage fatara
Shugaban ya yi wannan maganar ne a cikin jawabin da ya gabatar ga kasar nan kan tarzomar ‘EndSARS’ a daren ...
Shugaban ya yi wannan maganar ne a cikin jawabin da ya gabatar ga kasar nan kan tarzomar ‘EndSARS’ a daren ...
"A baya can Boko Haram sun fi bada karfi wajen kamen daliban sakantare mata, tirsasa su yin lalata da su ...
Sai fa kun yi wa dattawa irin matsar da ake yi wa gyada a fitar da man kuli-kuli sannan za ...
Amma kasancewar masu rike da shugabancin jam'iyu ba matasa bane sune ummul'aba'isin ba'a samun tikitin takarar a kowace jam'iyar, matasa ...
Ana kan yi ma. Gashi nan ana ta fama da su akan kujerar mulki. Sun rikita komai saboda biyan bukatarsu.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 462 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 481 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Matasan sun yi tattaki har zuwa majalisar Kasa domin nuna rashin amincewar su da dakatar da shirin cikin kankanin lokaci.
Sannan kuma ya ce a ranar, za a fara ne da gwaji a jihohi takwas tukunna.
Bayan haka kuma yace yara da matasa sukan fito kan tituna suna buga kwallon kafa a jihar. Ya gargade su ...