DARKAKOWAR GAGARIMAR MATSALA: Yadda ambaliyar cima-zaune da dandazon matasa zai zame wa Najeriya matsala nan da shekaru 10
Akwai gagarimar matsalar canjin yanayi wanda zai haifar da ƙarancin abinci, rashin tsaro za su haddasa kwarara cikin garuruwan ƙasar ...