Na kwarara wa mijina ruwan zafi ne saboda azabtar da ni da yake yi byAisha Yusufu June 6, 2018 An gurfanar da wata mata da aka samu da laifin kwarara wa mijinta ruwan zafi a jikin sa.