Dalibi dake mataki na 400 a jami’ar Dutse ya kashe kansa saboda budurwarsa ta ci amanar sa ranar Valentine
Kakakin jami'ar Abdullahi Bello ya bayyana wa PREMIUM TIMES cewa shugaban jami'ar ya sa a gaggauta yin bincike akai.

Haka hukumar ta fitar da bayani a yau Juma’a.