Gobara ta babbake gidaje 1,200 a jihar Barno byAisha Yusufu November 3, 2020 0 Wannan ibtila'i ya faru ranar 24 ga Oktoba wanda akalla mutum 7200 sun rasa matsuguni.