Rashin adalci ne kowane yanki ya samu yawan jihohi daidai da saura, inji El-Rufai byAshafa Murnai October 12, 2017 0 Ya yi wannan bayani jiya Laraba, yayin da ya ke tattaunawa da wasu matasa a Abuja.