Matafiya 193 sun yo wa Najeriya guzurin Korona
Akalla mutum 193 daga cikin mutum 2,357 da suka dawo Najeriya daga kasar Ukraine suka kamu da cutar korona.
Akalla mutum 193 daga cikin mutum 2,357 da suka dawo Najeriya daga kasar Ukraine suka kamu da cutar korona.
Bayan haka Adetifa ya yi kira ga mutane da su yi amfani da shafin da aka bude a duk lokacin ...
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya gargadi masu tada fitina a garin Billiri su shiga taitayinsu tun da wuri ko ...
Ta ce, “Jimillar 'yan Najeriya 198 wadanda su ka makale a Lebanon sun samu 'yancin su kuma sun iso gida.
Sannan kuma gwamnati ta bada shawarar mutane su ci gaba da zama a inda suke har sai an janye dokar ...
Attach ya ce sun kama wadannan mutane ne tun a ranar Talata a shataletalen AYA dake Asokoro.
Jihar Kaduna na da akalla mutum 5 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan, ciki har da gwamnan ...
Matasa sun rika cewa "Bama So, Ba ma Yi" a dai dai Buhari na wucewa.
Abin dai yayi muni da an tabbatar cewa maharan sun arce da mutane akalla 100 a wannan hari.
A dalilin wannan harin mutane biyar sun rasa rayukan su sannan hudu sun ji raunuka.