Ci baya da ake samu a Najeriya na da nasaba da mayar da mata saniyar ware da aka yi a fagen siyasa, tsaro, lafiya – In ji Zabadi
Ya ce shigar da mata cikin shirin dole ne ya kasance a kowane mataki, musamman wajen yanke shawara da aiwatar ...
Ya ce shigar da mata cikin shirin dole ne ya kasance a kowane mataki, musamman wajen yanke shawara da aiwatar ...
Ogunwusi ya fadi haka ne da yake tattaunawa da gungun mata ƴan wasan kwaikwayo a lokacin da suka kawo masa ...
Gwamnati za ta yi dukkan mai yiwuwa wurin bayar da goyon baya ga dukkan ire-iren wadannan shirye-shirye na ci gaban ...
Uwargidan gwamnan ta yi imani game da nasarar yin aiki tare, inda ta jaddada mahimmancin magance musabbabin cin zarafin mata.
Makwabtan sun ce basu san me ya haɗa su ba amma sun shigo gidan sun iske Matthew tsaye kan matarsa ...
A haka kuma, maganin zai zama wani ɓangare na tsarin rigakafi na yau da kullum a cibiyoyin kiwon lafiya.
“Wata rana mahaifiyar mijina ta ce mun tattara in koma gida saboda bata lokaci na ne kawai nake yi zaman ...
Kwamishinar Ilmi wadda kuma ita ce Kodinetan Shirin AGILE, Jamila ce ta shaida wa manema labarai haka a ranar Asabar.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Afolabi Babatola ya ce rundunar za ta kai Adamu kotu da zarar ta kammala bincike.
Edafe ya ce rundunar za ta ci gaba da bincike kuma idan aka gama bincike za a garzaya da ita ...