An gurfanar da wani malamin Islamiyya kan zargin yin lalata da wasu yan mata Uku
Malamin ya karyata zargin da iyayen yaran suka yi mishi.
Malamin ya karyata zargin da iyayen yaran suka yi mishi.
Matar tasa ta taba gudu daga gidan aurenta inda ta kwashe masa kayansa kaf.
“Bayan na bar Mufutau, sai na hadu da Saheed, shi ma na haihu da shi. Amma kuma sai Mufutau ya ...
Terna ya fadi haka ne ganin yadda fyade ke neman ya zama ruwan dare a jihar.
Shayar da yaro ruwan nono da zaran an haife shi na hana yaro mutu
Garin Dikwa dai yana kilomita 80 ne daga cikin garin Maiduguri.
Da ga karshe ya ce mafi yawan mata a garin Abuja na aikata sana’ar Karuwanci saboda kudin da suke samu ...
Sun ce sun shirya wannan zanga –zanga ne don gwamnati ta gaggauta daukan mataki kan matsalar.
Yan uwan Farouk sun ce har yanzu suna tattaunawa da masu garkuwar kan a rage musu.
Wasu kwararrun masana kan kwalliyar zamani sun shawarci mata akan rage yin kwalliya kullum domin yana iya bata musu ido ...