Shirin Yaki Da Cin Zarafin Mata Na “EU-UN Spotlight Initiative”, Mun Samu Gagarumin Nasara – Uwargidan Gwamnan Legas
Uwargidan gwamnan ta yi imani game da nasarar yin aiki tare, inda ta jaddada mahimmancin magance musabbabin cin zarafin mata.
Uwargidan gwamnan ta yi imani game da nasarar yin aiki tare, inda ta jaddada mahimmancin magance musabbabin cin zarafin mata.
Makwabtan sun ce basu san me ya haɗa su ba amma sun shigo gidan sun iske Matthew tsaye kan matarsa ...
A haka kuma, maganin zai zama wani ɓangare na tsarin rigakafi na yau da kullum a cibiyoyin kiwon lafiya.
“Wata rana mahaifiyar mijina ta ce mun tattara in koma gida saboda bata lokaci na ne kawai nake yi zaman ...
Kwamishinar Ilmi wadda kuma ita ce Kodinetan Shirin AGILE, Jamila ce ta shaida wa manema labarai haka a ranar Asabar.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Afolabi Babatola ya ce rundunar za ta kai Adamu kotu da zarar ta kammala bincike.
Edafe ya ce rundunar za ta ci gaba da bincike kuma idan aka gama bincike za a garzaya da ita ...
A sanadiyyar halin kuncin rayuwa da ya tsananta a kasar nan, roko ya zame ruwan dare musamman ga ƴan mata ...
Sai dai ta ce ba kayan aiki na zamani su ke amfani da su ba. Kayan aikin ci-da-ƙarfi su ke ...
Nwamaka ta ce ya zama dole a dauki matakan dakile yaduwar cutar musamman yadda cutar ke shafan tattalin arziki da ...