Ko kin san cewa yawan fushi ga mai ciki na cutar da kwanyar Jariri?
A rage yawan damuwa da yin fushi domin guje wa haiho musakan ‘ya’ya.
A rage yawan damuwa da yin fushi domin guje wa haiho musakan ‘ya’ya.
Ya shawarci mata da su rage cin naman shanu domin shima yana iya kawo cutar.