Ƴan sanda sun kama matar da ta guntile hannun ɗan shekara 10 da reza bisa zargin ɗauke mata naira 600
A ranar Litinin kodinatan kungiyar tare da tawagarsa ne suka sanar da 'yan sanda aika-aikan da Fatima ta aikata.
A ranar Litinin kodinatan kungiyar tare da tawagarsa ne suka sanar da 'yan sanda aika-aikan da Fatima ta aikata.
Aikin jarida na bincike, na iya bankado wasu boyayyun shari’o’i, fallasa gazawar tsarin mulki, da kuma hukunta masu aikata laifuka
Wadannan mutane, su fa mutane ne wadanda basu so al'ummah ta fahimci gaskiya. Basu so al'ummah su fahimci addini.
Mukhtar Yunusa Idris ya ce, “Kamata ya yi ku nuna mata hanyar kotu ko wajen ƴan Hisba, ta kai matsiyaci. ...
Babu wata al'ada, matsin tattalin arziki, ko zamantakewa da zai iya tabbatar da wahalar da miliyoyin mata da 'yan mata ...
A wannan shekara ce majalisar dattawa ta fitar da wani mummunan rahoto da ke nuna cewa a kowanne minti 10 ...
Ita ma Ifeoma Uddoh, wacce ta kafa ƙungiyar Shecluded, ta nuna farin cikinta da wannan haɗin guiwa da ta suka ...
Haka zaka yi ta fama, bayan wulaƙancin da zata rika yi maka, ta na kuma samun goyon baya daga hukumomin ...
Bincike ya nuna cewa Precious ta ce ta yi sunƙurun maganin domin kai wa wani maras lafiya da ke tsare ...
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya raba rigunan makaranta ga dalibai mata dake makarantun sakandare a fadin Jihar.