Gwamnati ta rufe makarantun kwana dake kananan hukumomin hudu a jihar Neja
Baya ga dalibai da ake kokarin cetowa akwai wasu matafiya har 30 da 'yan bindiga suka sace su a hanyar ...
Baya ga dalibai da ake kokarin cetowa akwai wasu matafiya har 30 da 'yan bindiga suka sace su a hanyar ...
Sun tafi da shi, bayan sun ritsa shi a gida, wajen karfe 12 na tsakar dare, Mayo-Farang, cikin Karamar Hukumar ...
An sace Diyar Honarabul Murtala Musa, Juwairiyya, a gidan sa dake kauyen Kore, karamar Hukumar Dambatta
Sabo ya sanar da haka ne ranan Alhamis da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a garin Kaduna.
A ranar daya ga watan Mayu ne wasu masu garkuwa da mutane suka arce da Magajin Garin Daura Musa Umar.
Rijana na kan Titin Abuja idan an bar Kaduna ba da nisa ba.
Mahara sun cinna wa ofishin 'Yan sanda wuta, sun bindige jami'ai biyu a Birnin- Gwari
'Yan sandan sun ceto jami'in hukumar Zabe, da wasu 8 daga masu garkuwa da mutane
Sai da aka biya kudin fansa kafin aka saki shugaban.
Wannan al'amari ya tada wa mutanen garin Birnin Gwari hankali matuka.