AJAX vs JUVENTUS: In dai jirgi ya darzazo, wane mota ta tari gaba nai
Wasan Ajax da Juventus ba zai taba hana kociyan Juvi, Massimilano Allegri barci ba, ko kadan.