RANAR MASOYA: Gargaɗin NACA: A yi sannu-sannu da kare kai a lokacin Jima’i
Bisa ga sakon Aliyu ya gargadi masoya da su rika tattauna yadda za su kare kansu daga kamuwa da cututtuka
Bisa ga sakon Aliyu ya gargadi masoya da su rika tattauna yadda za su kare kansu daga kamuwa da cututtuka
Maryam ta zargi Deezell wand tsohon saurayinta ne kamar yadda ta bayyana sannan ta ce lallai za ta garzaya koto ...
Amaechi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Punch.
WHO ta ce rashin kiyaye wadannan sharudda na jefa mutum ciki irin wannan nau'i na tabuwar hankali.
" Yin wannan kira ta zama dole musamman yadda muka shiga wannan makon masoya."
Yace hakan zai kare su daga musamman cutar kanjamau.