RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: Yadda mazauna birane da karkara ke sambatun fama da matsanancin hauhawar farashin da ba su taɓa fuskantar kamar sa ba
Tashin farashin kayan abinci da tsadar rayuwa da aka fuskanta a cikin watan Maris, ta yi zafi da tsananin da ...