Dalibai sama da 300 suka bace a harin makarantar Kankara – Masari
Masari ya kara tabbatar da cewa gwamnati za ta yi dukkan kokarin kawo karshen masu garkuwa da jama’a a jihar ...
Masari ya kara tabbatar da cewa gwamnati za ta yi dukkan kokarin kawo karshen masu garkuwa da jama’a a jihar ...
Sun kutsa cikin makarantar wajen 11:30 na dare bayan sun harbe jami’in tsaro a kofar makarantar.
Isah ya ce akalla mahara 200 ne suka dirawwa kauyen Kadisan dake karamar hukumar Faskari a ranar Talata.
Gwamnan ya ce hakan ya zama dole domin maharan sun karya alkawarin da suka dauka domin samar da zaman lafiya ...
'Yan bindiga da Maharan da suka addabi Katsina sun Kade
Ya yi kiran a kai agajin jami'an tsaro na sojojin, mobal da sojojin sama yadda za a yi wa maharan ...
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari ya bayyana cewa akalla Jami'an Kula da Lafiya 14 ne suka kamu da cutar Coronavirus ...
Masari ya bayyana cewa dole a dauki wannan mataki a jihar ganin yadda ake ta samun karuwar wadanda suka kamu ...
Shugaban kwamitin Mannir Yakubu ya sanar da haka ranar Juma'a a taron manema labarai da aka yi a garin Katsina.
Gwamna Masari ya ce daga karfe 7 na safiyar Asabar, ba shiga ba fita garin Daura kuma kowa ya yi ...