KATSINA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Babu ranar da bindiga ba su jidar mutane a Ƙananan Hukumomi 10 -Gwamna Masari
Masari ya shaida wa Babban Kwamandan Askarawan Najeriya, Faruk Yahaya haka, a lokacin da ya kai masa jiyara a Katsina, ...
Masari ya shaida wa Babban Kwamandan Askarawan Najeriya, Faruk Yahaya haka, a lokacin da ya kai masa jiyara a Katsina, ...
Saboda idan jiniya ne akeyi wa gwamna, mai laifi ma idan za'a kai shi gidan yari shima jiniya akeyi masa, ...
Mutane 28 ɗin dai sun shafe kwanaki 67 kenan a hannun 'yan bindiga, waɗanda su ka saki mutum huɗu kaɗai ...
Ɗan majalisan dake wakiltan karamar hukumar Jibia ne ya jagoranci muhawarar a zauren Majalisar jihar.
A nashi jawabin Masari ya yaba wa shirin inganta fannin ilimi da hukumar UBEC da ma'aikatar ilimi ke yi a ...
Dattijo sanata Abba Ali abokin makarantar shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kuma na daya daga cikin na hannun damarsa
Mahdi ya yi wannan korafi ne a hira da yayi a tashar radio na Freedom sannan aka sassaka a shafukan ...
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda gwamnati da makarrabanta suka ceto yaran makarantan Kankara da masu garkuwa da ...
Masu lura da lamarin kasar nan na tsoron cewa kada a tilasta wa yaran daukar makami su ma su shiga ...
Har yau Buhari bai kai ziyara garin Kankara ba, duk kuwa da cewa ya na cikin jihar aka sace yaran.