2023: Badaru ya janye daga takarar shugaban kasa. Gwamnonin Arewa na APC sun amince shugaban kasa ya koma Kudu
Dukkan mu gwamnonin yankin Arewa na jam'iyyar APC sun amince mulki ya koma yankin kudancin Najeriya idan wa'adin shugaba Buhari ...
Dukkan mu gwamnonin yankin Arewa na jam'iyyar APC sun amince mulki ya koma yankin kudancin Najeriya idan wa'adin shugaba Buhari ...
Ya ce 'yan Jihar Katsina, musamman waɗanda su ka yi iyaka ko maƙautaka da Dajin Rugu ne su ka fi ...
Yayin da aka fara tseren neman hawan kujerar gwamnan Katsina a zaɓen 2023, masu neman tsayawa takarar gwamna da dama ...
Babba-Kaita ya canja sheka zuwa PDP ne ranar Laraba, saboda rashin jituwa da suke samu tsakanin sa da gwamnan jihar ...
Sannan lokacin da maganan sassantawa da gwamnati ya rushe wasu daga cikin tubabbun 'yan bindigan sun koma ruwa suna kai ...
Idan aka kyakkyawar nazari za a ga cewa tabbas mutanen Daura za su amfana da waɗannan abubuwa musamman titin jirgi.
Isa ya ce rundunar 'yan sandan sun ceto wasu da aka sace daga kauyen da dabbobi da dama a maharan ...
Sai dai kuma abin mamaki, Masari bai sayar da gidan ba. Har kuɗi ya ƙara kashe wa gidan kafin ya ...
Gwamna Aminu Masari na Jihar Katsina, ya ce 'yan bindiga masu garkuwa da mutane da kashe mutane, sun fi dabbobi ...
Sakataren kungiyar reshen jihar Katsina Hassan Kuraye ya shaida cewa ba da yawun su sakataren kungiyar Miyetti Allah ya yi ...