SABBIN MASARAUTU: Cikin kwanaki Uku Ganduje da Majalisar Kano sun yi dokar kirkiro masarautu 4
Masarautun da majalisa ta amince da su sun hada da Masarautar Rano, Gaya, Bichi da Karaye.
Masarautun da majalisa ta amince da su sun hada da Masarautar Rano, Gaya, Bichi da Karaye.
Masarautun da majalisa ta amince da su sun hada da Masarautar Rano, Gaya, Bichi da Karaye.
Ganduje ya aika da kudirin kirkiro sabbin masarautu hudu a jihar zuwa majalisar dokoki
Masarautun da gabduje ya kirkiro sun hada da Masarautar Karaye, Masarautar Rano, Masarautar Bichi da masarautar Gaya.
Kakakin Gwamna Nasir El-Rufai , Samuel Aruwan ne ya fitar da wanna sanarwa yau a garin Kaduna.
Gwamnatin El-Rufai ta sanar da rusa masarautu sama da 4000 da aka kirkiro a jihar a shekarar 2001.
“ Zazzau na da gundumomi 86 in da Kano da tafi yawan mutane da kananan hukumomi ke da 44, katsina ...