MATSALOLIN NAJERIYA: Masana’antu sun ɗibga asarar Naira tiriliyan 1.7 a shekara ɗaya – Shugaban Tara Haraji
Wannan faɗuwar darajar Naira da rashin gwauron zabin Dala ya janyo masana'antu da dama sun rufe, sun daina aiki.
Wannan faɗuwar darajar Naira da rashin gwauron zabin Dala ya janyo masana'antu da dama sun rufe, sun daina aiki.
Sai kuma ya kara cewa MAN ta kulla yarjejeniyar wannan tsarin cinikayya ne da abokan hulda na kasashen waje, domin ...
A bar kowace jiha ta biya daidai nauyin aljihun ta
Bincike ya nuna cewa mutane miliyan bakwai ke rasa rayukan su a duniya a duk shekara a dalilin shakar gurbataciyar ...