DOKAR KORONA: An fara hana ma’aikata shiga ma’aikatun gwamnati sai sun nuna katin shaidar rigakafin korona
Dokar hana shiga ofisoshin gwamnati sai an nuna katin shaidar rigakafin korona ta fara aiki a Jihar Edo.
Dokar hana shiga ofisoshin gwamnati sai an nuna katin shaidar rigakafin korona ta fara aiki a Jihar Edo.
Cikin wani hukunci da Mai Shari'a Stephen Pam ya yanke a ranar 30 Ga Agusta, ya ce kada Gwamna Obaseki ...
Ya kuma ce saboda yadda cutar ke kara yaduwa a jihar, gwamnati na iya daukar wasu mataikai.
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Abuja ce take bi wa jihar Legas a yawan wadanda suka kamu da cutar sai kuma jihar Kano.
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Haka kuma ita ma takwarar ta jihar Kaduna, ta bada sanarwar cewa ba ta bada umarnin a bude masallatai da ...
Dokar da Gwamnatin Jihar Bauchi ta kafa, wadda ta hana gudanar da sallar Juma'a a masallatai da kuma ibada a ...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da rufe duka makarantun allo dake fadin jihar domin dakile yaduwar cutar Covid-19 a jihar.
Cikin wata takardar da Daraktan Gudanarwar Majalisar Koli, Yusuf Nwoha ya sa wa hannu, an umarci kowane Musulmi ya rika ...