Dan kunar-bakin-wake ya kashe mutane a masallacin Konduga
Babban Jami'n Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, Bello Dambatta ya tabbatar da faruwar lamarin.
Babban Jami'n Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, Bello Dambatta ya tabbatar da faruwar lamarin.
Wani yaro ne ya tada bam din da ke daure a jikinsa a masallacin a Mubi.
Hajji: yi ma mamaci aikin Hajji ga mutumin da be yi Hajji ba kafin mutuwar sa.
Akwai falala sallar mace a dakinta.
shin mutanen da suka rasa Sallar juma'a za su iya yin jam'in ta a Masallacin ko a'a.
Allah ya zaunar da kasashen musulmi lafiya. Amin.
Tayin da Pantami yayi mini ya bata mini rai domin bai kyauta ba.
Shima limamin da yake jan sallar a wannan lokaci bai tsira da ran saba.