Buhari ya janye dokar dakatar da Sallah da zuwa Coci
Buhari ya ce bayan wadannan makonni hudu da aka saki mutane su rika halartar masallatai da coci, gwamnati zata sake ...
Buhari ya ce bayan wadannan makonni hudu da aka saki mutane su rika halartar masallatai da coci, gwamnati zata sake ...
Kuma za a rika saka takunkumin fuska a duk lokacin da za a zo masallaci.
Ya'yan Rebecca da Yusuf guda hudu ne kuma sun shekara 15 a aure.
Ya ce masu wa’azi na musulunci da na kirista su tuna su ne bangon jingina kuma ginshikin gina al’umma tagari.
Wannan al'amari dai jama'ah da dama suna kallon siyasa ce kawai yasa Gwamna Ganduje daukar wadannan matakai.
Ibadar I’itikafi A Kwanaki Goma Na Karshen Ramadana
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ne ya shugabanci taron Majalisar Ministoci da aka gudanar yau Alhamis a Fadar Shugaban Kasa.
Allah zai daidata lamarinku kuma ya gafartamuku zunubbanku, duk wanda yabi Allah da manzonsa, hakika zai samu babban rabo a ...
Saboda kawai a rage wahalhalu da kunci da takurar da jama’a ke fuskanta.
Masallacin na da dakunan karatu na darussan addinin,ruwan fanfo, janareto da sauran su.