Ina nan a raye ban mutu ba – Inji Maryam Yahaya
Maryam ta ce ta fito da kanta ne domin ta shaida wa duniya cewa karya ake yi.
Maryam ta ce ta fito da kanta ne domin ta shaida wa duniya cewa karya ake yi.
Adamu ya kamala fim dinsa na gwaska da yafi kowa ce fim da aka taba yi a farfajiyar Kannywood tsada.