Bani da wani dan wasa da na fi so a farfajiyar fina-finan Hausa – Inji Maryam Booth
Ban da kowa yanzu domin wanda ya fi burgeni shine Rabilu Musa Ibro kuma ya rasu. Allah ya jikansa Amin.
Ban da kowa yanzu domin wanda ya fi burgeni shine Rabilu Musa Ibro kuma ya rasu. Allah ya jikansa Amin.
Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.