ZAMFARA: Matawalle ya buɗe kasuwannin mako-mako da wasu manyan kantina
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanar da buɗe kasuwannin mako-mako da aka rufe saboda matsalar tsaro da ya addabi ...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanar da buɗe kasuwannin mako-mako da aka rufe saboda matsalar tsaro da ya addabi ...
ka shiga guje-guje. Suka tattare mutane musamman mata da yara kanana suka bausa da su cikin daji.
Wani mazaunin garin da abin ya faru a idon sa ya shaida cewa maharan sun afka musu a daidai suna ...
Jami’in ya kara da cewa shirin da wadannan marasa kishi ke yi shi ne domin su lalata sulhun zaman lafiyar ...
Sojoji sun kashe 15 daga cikin su, kuma suka kone dukkan sansanonin su da ke cikin dajin.
Bayan haka kuma an dakatar da hakimin Kanoma, Ahmed Lawan shima bisa ga wannan zargi.
Mahara sun kashe mutane da dama a wasu kauyukan jihar Zamfara
Alhazan da suka rasu sun hada da Shinkafi Mudi Mallamawa, Abdullahi Jafaru Gidan Sambo,da Abdullahi Shugaba.