Yadda sojojin Najeriya su ka yi kaca-kaca da mayakan Boko Haram, su ka kwato garin Marte
Garin Marte ya kasance a hannun Boko Haram tsawon mako guda cur, kafin zaratan Najeriya su yi galabar kwato garin.
Garin Marte ya kasance a hannun Boko Haram tsawon mako guda cur, kafin zaratan Najeriya su yi galabar kwato garin.
Wakilin Kamfanin Dillancin Labarai ya ziyarci wannan sansani.
Ya ce da yawa daga cikin su sun kwashe shekaru uku su na fafata yaki.