Mutanen garuruwan Magazu da Marke dake karamar hukumar Tsafe na yin kaura saboda azabar hare-haren ‘yan bindiga
Bari in gaya maka ka sani a yankin mu yanzu babu wani gida da zaka iske suna da akuya biyu. ...