Majalisar Wakilai ta bukaci Buhari ya gaggauta bayyana a gabanta
Majalisar Wakilai ta amince da kudirin da Gbilah ya gabatar, a kan harin da sojoji suka kai a garin Naka.